Ciwon Lafiya

ƊIRKANIYA: Tilas sai an ɗirka wa ma’aikatan Gwamnatin Tarayya rigakafin korona – Sakataren Gwamnati, Boss Mustapha

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa daga ranar 1 Ga Disamba, za a riƙa tare ma’aikatan gwamnati, ana hana su shiga ofisoshi da ma’aikatun da su ke aiki, har sai sun nuna katin shaidar yi masu allurar rigakafin korona.

“Daga ranar 1 Ga Disamba, 2021 za a fara hana duk wani ma’aikatacin gwamnatin tarayya shiga ma’aikatar da ya ke aiki, har sai ya nuna shaidar an yi masa allurar rigakafin korona tukunna.

Sakataren Gwamnatin Tarayya ne kuma Shugaban Kwamitin Daƙile Korona, Boss Mustapha ya bayyana haka.

Ya ce za a fitar da takardun ƙarin bayanai a kowace ma’aikata, domin bayyana yadda za riƙa yi wa ma’aikatan allurar.

Dama tun a ranar 2 Ga Satumba, 2021 sai da Boss Mustapha ya ce za a tilasta wa ma’aikatan gwamnatin tarayya yin rigakafin korona, matsawar dai allurar ta wadata a ƙasar nan.

Sakataren Gwamnatin Tarayya, Boss Mustspha ya ƙara da cewa wani dalilin tilasta wa ma’aikatan yin riga-kafin korona ce, saboda su na fita taruka daban-daban, su na wakiltar Najeriya a muhimman taro.

Makonni biyu da su ka gabata, PREMIUM TIMES ta buga labarin ɗirkaniyar bashin dacBankin Duniya ya ɗirka wa Najeriya har na dala miliyan 400, domin gaggauta aikin ɗirka wa jama’a rigakafin korona.

Yayin da ake kukan cewa cutar korona ta haifar da ƙuncin rayuwa da karantar tattalin arziki, a gefe ɗaya kuma Bankin Duniya (World Bank) ya amince a a bai wa Najeriya lamunin dala miliyan 400, domin sayen riga-kafin allurar korona.

A ranar Juma’a ce Bankin Duniya ya sanar cewa Daraktocin bankin sun amince a ƙara ɗirka wa Najeriya bashin, baya ga wanda aka bai wa ƙasar a ƙungiyar IDA ta Bankin Duniya.

Yayin da Bankin Duniya ya fitar da sanarwar a birnin Washington na Amurka, ya ce an amince za a bayar da kuɗaɗen ne domin a yi aikin samar da rigakafin korona da kuma gagarimin aikin yi wa ‘yan Najeriya rigakafin mai inganci, kuma a cikin nasara.

Wannan shiri dai ana buƙatar yi wa aƙalla ‘yan Najeriya miliyan 40 rigakafin korona kuma ganin an tallafa wajen ganin aƙalla mutum miliyan 110 sun samu dama ko sauƙin yin rigakafin.

Daga cikin bashin har yau za a yi amfani da wasu kuɗaɗen domin yi shiri da kimtsin bijiro da hanyoyin kaucewa ko shawo kan duk wata barazana da za ta iya fuskantar fannin kiwon lafiya nan gaba.

“Wannan lamuni zai bai wa Najeriya hoɓɓasar ganin aƙalla an yi da kuɗaɗen an wajen yi wa kashi 50 bisa 100 na ‘yan Najeriya rigakafin korona, nan da shekaru biyu.”

Daraktan Bankin Duniya mai Kula da Najeriya, Shulbham Chsudhuri, ya ce yayin da Najeriya ke ta ƙoƙarin daƙile korona zango ta uku, to kuma akwai matuƙar buƙatar an ƙara yi wa jama’a da dama rigakafin korona a faɗin ƙasar.

Makonni biyu da su ka gabata PREMIUM TIMES ta buga labarin cewa Bankin Duniya ya ɗirka wa Najeriya bashin dala miliyan 400, domin gaggauta aikin ɗirka wa jama’a rigakafin korona.

Yayin da ake kukan cewa cutar korona ta haifar da ƙuncin rayuwa da karantar tattalin arziki, a gefe ɗaya kuma Bankin Duniya (World Bank) ya amince a a bai wa Najeriya lamunin dala miliyan 400, domin sayen riga-kafin allurar korona.

A ranar Juma’a ce Bankin Duniya ya sanar cewa Daraktocin bankin sun amince a ƙara ɗirka wa Najeriya bashin, baya ga wanda aka bai wa ƙasar a ƙungiyar IDA ta Bankin Duniya.

Yayin da Bankin Duniya ya fitar da sanarwar a birnin Washington na Amurka, ya ce an amince za a bayar da kuɗaɗen ne domin a yi aikin samar da rigakafin korona da kuma gagarimin aikin yi wa ‘yan Najeriya rigakafin mai inganci, kuma a cikin nasara.

Wannan shiri dai ana buƙatar yi wa aƙalla ‘yan Najeriya miliyan 40 rigakafin korona kuma ganin an tallafa wajen ganin aƙalla mutum miliyan 110 sun samu dama ko sauƙin yin rigakafin.

Daga cikin bashin har yau za a yi amfani da wasu kuɗaɗen domin yi shiri da kimtsin bijiro da hanyoyin kaucewa ko shawo kan duk wata barazana da za ta iya fuskantar fannin kiwon lafiya nan gaba.

“Wannan lamuni zai bai wa Najeriya hoɓɓasar ganin aƙalla an yi da kuɗaɗen an wajen yi wa kashi 50 bisa 100 na ‘yan Najeriya rigakafin korona, nan da shekaru biyu.”

Daraktan Bankin Duniya mai Kula da Najeriya, Shulbham Chsudhuri, ya ce yayin da Najeriya ke ta ƙoƙarin daƙile korona zango ta uku, to kuma akwai matuƙar buƙatar an ƙara yi wa jama’a da dama rigakafin korona a faɗin ƙasar.


Source link

Related Articles

58 Comments

  1. 657807 658231Nice read, I just passed this onto a colleague who was performing just a little research on that. And he just bought me lunch since I found it for him smile So let me rephrase that: Thank you for lunch! 643369

  2. Write more, thats all I have to say. Literally, it seems as though you relied on the video to make your point.
    You definitely know what youre talking about, why waste your intelligence on just posting videos to your weblog when you could be giving us something informative to
    read?

  3. A Good Old Fashioned Orgy: Directed by Alex Gregory, Peter Huyck.
    With Jason Sudeikis, Leslie Bibb, Lake Bell, Michelle Borth.

    A group of 30-year-olds who have been friends since high school attempt to throw an end-of-summer orgy.

  4. Have you ever considered creating an ebook or guest authoring on other blogs?
    I have a blog based on the same information you discuss and would love to have you share
    some stories/information. I know my subscribers would value
    your work. If you’re even remotely interested, feel free
    to shoot me an email.

  5. Hey! Someone in my Myspace group shared this website with
    us so I came to take a look. I’m definitely loving the information.
    I’m book-marking and will be tweeting this to my followers!
    Outstanding blog and excellent style and design.

  6. I loved as much as you’ll receive carried out right here.
    The sketch is tasteful, your authored subject matter stylish.
    nonetheless, you command get got an edginess over that you wish be delivering the following.

    unwell unquestionably come more formerly again since exactly the same nearly a lot often inside case you shield this hike.

  7. I have been browsing on-line greater than 3 hours nowadays,
    but I by no means found any interesting article like yours.
    It’s beautiful price sufficient for me. Personally, if all site owners and bloggers made excellent content material as you did,
    the web will likely be a lot more helpful than ever
    before.

  8. I was curious if you ever considered changing the structure of your blog?
    Its very well written; I love what youve got to say. But maybe you
    could a little more in the way of content so people could connect with it better.
    Youve got an awful lot of text for only having 1 or 2 images.

    Maybe you could space it out better?

  9. 452499 231856Hi there! Do you use Twitter? Id like to follow you if that would be ok. Im undoubtedly enjoying your blog and appear forward to new posts. 500517

  10. It’s appropriate time to make some plans for the future
    and it’s time to be happy. I have read this post and if I
    could I wish to suggest you few interesting things or advice.
    Perhaps you could write next articles referring to this
    article. I want to read more things about it!

  11. 687857 944239A persons Are normally Weight loss is definitely a practical and flexible an eating plan method manufactured for those who suffer that want to weight loss and therefore ultimately conserve a much more culture. weight loss 843638

  12. Excellent post. I was checking constantly this blog and I’m impressed!
    Very helpful information specifically the last part 🙂 I care for such information a lot.
    I was seeking this certain info for a very long time. Thank you
    and best of luck.

  13. 776912 52769Currently actually do not stop eating because there is however the decision that you will transform into. Function from your home us rrs often a fad for that who wants to earn cash however still enough time requires most substantial occasions making use of children and kids goes for as the modern habit. attract abundance 583167

  14. Howdy, i read your blog occasionally and i own a similar one and
    i was just wondering if you get a lot of spam comments?

    If so how do you prevent it, any plugin or anything you can suggest?
    I get so much lately it’s driving me mad so any support
    is very much appreciated.

    Here is my web blog :: child daycare centers

  15. 707965 630312Likely to commence a business venture around the refers to disclosing your products and so programs not just to individuals near you, remember, though , to several potential prospects far more via the www often. earn cash 76362

  16. My spouse and I stumbled over here from a different website and thought I might as well check things out.
    I like what I see so i am just following you. Look forward to checking out your web
    page repeatedly.

  17. I believe everything posted was very reasonable. But, consider this, what if you added a little content?

    I ain’t suggesting your information is not good., but suppose you added a headline to maybe grab people’s attention? I mean ƊIRKANIYA: Tilas sai an ɗirka wa ma’aikatan Gwamnatin Tarayya rigakafin korona – Sakataren Gwamnati,
    Boss Mustapha – labarai.haske247.com is kinda plain. You should glance at Yahoo’s front page and see how they write post titles to grab people interested.
    You might try adding a video or a related pic or two to grab readers interested about
    everything’ve written. Just my opinion, it might make your blog a
    little bit more interesting.

  18. Howdy are using WordPress for your blog platform?
    I’m new to the blog world but I’m trying to get started and create my own. Do you
    require any coding knowledge to make your own blog? Any help would be greatly appreciated!

  19. I truly love your blog.. Pleasant colors & theme.
    Did you create this site yourself? Please reply back as I’m attempting to create my own site and would like to learn where you got this from or exactly what the theme is called.
    Many thanks!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *