Bidiyoyi

2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

Ɗan takarar shugaban kasa Rotimi Amaechi ya ziyarci saekin Dutse Maimartaba Mohammadu-Sanusi a fadar sa.

A jawabin sa, Amaechi ya ce ya zo garin Dutse ne domin ya yayi wa sarki Mohammadu-Sanusi albishir din cewa titin jirgin da Najeriya za ta yi zuwa ƙasar Nijar zai ratsa ta yankin masarautar sa.

Sannan kuma da sanar masa aniyar sa na yin takarar shugaban kasa.


Source link

Related Articles

One Comment

  1. Howdy! I know this is kind of off topic but I was wondering which blog platform are you using for this website? I’m getting tired of WordPress because I’ve had problems with hackers and I’m looking at alternatives for another platform. I would be great if you could point me in the direction of a good platform.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Please turn off your ad blocker so that we can earn something and you get more news