Labarai

2023: Fayemi ya ƙaddamar da takarar shugaban ƙasa

Gwamnan Jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya ƙaddamar da takarar neman shugabancin Najeriya a ƙarƙashin jam’iyya APC a 2023.

Fayemi wanda shi ne shugaban Ƙungiyar Gwamnonin Najeriya, ya ce idan aka zaɓe shi zai tabbatar da da shugabanci ta gari da haɗin kan ƴan Najeriya.

Fayemi ya shiga sahun sauran ƴan takararra da suka bayyana aniyar su na takarar shugabancin kasar nan da suka haɗa da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, tsohon gwamnan jihar Legas Bola Tinubu, ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, Gwamna David Umahi, Yahaya Bello na Kogi, Sanata Rochas Okorocha da kuma Ahmed Lawan da gwamnan Jigawa Mohammed Badaru wanda suma suna shirin fitowa takara.

Za a yi zaben Faransa dda gwani na shugaban ƙasa na jam’iyyar APC ranar 30 ga Mayu.

Ga dukkan alamu dai wannan karon sulhu zai yi matukar wuya dole sai an kai ga fafata wa a tsakanin ƴan takaran kafin jam’iyyar su iya fidda wanda zai cira musu tuta a zamen game gari.


Source link

Related Articles

46 Comments

  1. whoah this blog is wonderful i really like reading your articles. Keep up the great paintings! You realize, a lot of people are hunting round for this info, you could help them greatly.

  2. Pingback: 1selections
  3. Pingback: online casino live
  4. Pingback: vpn mac free
  5. Pingback: vpn client
  6. Pingback: hoxx vpn proxy

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Please turn off your ad blocker so that we can earn something and you get more news