Nishadi

A karo na biyu MOPPAN ta Kori Rahama Sadau daga farfajiyar Fina-finan Hausa

Kungiyar MOPPAN ta dakatar jaruma Rahama Sadau a karo na biyu saboda wani hoton ta da ta saka a yanar gizo da ya kawo cece-kuce a tsakanin masu binta.

Wannan hoto ya sa masu sharhi sun ce har hurumin addini sun shiga inda wasu suka rika yin suka ga musulunci da Annabin Allah, SAW.

MOPPAN ta ce dama ko a wancan lokaci da kungiyar ta dakatar da Rahama gwamnatin Kano ce ta sa baki har yar wasan ta dawo farfajiyar Kannywood, amma yanzu ta yi sallama da ita kwata-kwata sabo wannan karon ta wuce gona da iri.

Al-Amin Ciroma ya saka wa takardar dakatarwar hannu.

Na tuba, Inji Rahama

Rahama Sadau ta roki daukacin musulman duniya da duk wani dan Najeriya Musulmi ayi hakuri kan yadda hotonta ya janyo cece-kuce da izgilanci tsakanin masu bita a shafukan ta na yanar gizo.

A wani bidiyo da ta saka a shafinta ta Instagram da yamman Talata, Rahama ta roki musulmai ƴan uwanta da abokanan aikinta, cewa lallai ta tafka kuskure kuma hakan ba zai sake faruwa ba.

” Wannan ba dabi’a ta bane a matsayina na musulma, na yi wannan bidiyo ne cikin nadama da takaici. Ina kuma mai ba da hakuri bisa abinda ya faru ga dukkan Hausawa da abokan aikina da musulmai baki daya kan wannan hoto nawa da ya jawo cece-kuce.

Rahama ta fashe da kuka cikin tausayi da natsuyi tana mai yin nadama da juyayin irin abinda wannan hoto nata ya janyo mata da addininta na musulunci.

Ta kara da cewa bata da ta cewa wai don ko ta kare kanta, kaddara ne ya afko mata a daidai ta saka wannan hoto sannan wani ya bi karkashin hoton ya rika amfani da shi ya na sukan addinin Musulunci da Annabi SAW.

Kafin ta sako wannan bidiyo mutane da dama sun rika jifarta da tsinuwa da muggan kalamai. Wasu na ganin dama ta saba nuna halin ko in kula game da kiyayewa da tsare addininta a sana’arta da dabi’unta.

Da yawa daga cikin wadanda suka kalli bidiyo dun yi fatan Allah ya shirya ta ya shirya Al’umma gaba daya.


Source link

Related Articles

167 Comments

  1. İlgiye ve hareketli gecelere mi ihtiyacınız var? Şehrin en kaliteli sevgililerinden birine ulaşıp bu iki istekten daha fazlasına da ulaşabilirsiniz. Gözde kadınınız escort bayan Sevilay renkli kişiliğiyle hareketli geceleri, azgınlığı ve erkeklere hayranlığıyla da, ihtiyacınız olan ilgiye sizi doyuracak. Randevularımdaki karşılaşacağınız enerji ve heyecan bulaşıcıdır.

  2. Bu sohbeti gerçekleştirin, planlarınızı benimle paylaşın, böylece en zor olayların bile tecrübeli bedenimde ne kadar güzel yaşandığına tanık olun. Seksi yaşadığınız hatuna kapılmadan, duygusal bağ oluşturmadan, sadece cinsel arzularınızı gidermekten kullandığınız en iyi seks arkadaşıyım.

  3. İlgiye ve hareketli gecelere mi ihtiyacınız var? Şehrin en kaliteli sevgililerinden birine ulaşıp bu iki istekten daha fazlasına da ulaşabilirsiniz. Gözde kadınınız escort bayan Sevilay renkli kişiliğiyle hareketli geceleri, azgınlığı ve erkeklere hayranlığıyla da, ihtiyacınız olan ilgiye sizi doyuracak. Randevularımdaki karşılaşacağınız enerji ve heyecan bulaşıcıdır.

  4. Thanks for ones marvelous posting! I really enjoyed reading it, you happen to be a great author. I will be sure to bookmark your blog and may come back down the road. I want to encourage you continue your great job, have a nice day! Stop by my homepage;

  5. I have to show my appreciation to the writer just for bailing me out of this type of instance. After looking out throughout the the web and finding tips that were not helpful, I figured my life was well over. Being alive without the presence of solutions to the issues you have solved by way of this write-up is a crucial case, as well as the kind that might have in a wrong way damaged my entire career if I hadn’t noticed the blog. Your own talents and kindness in taking care of a lot of things was very helpful. I don’t know what I would’ve done if I hadn’t encountered such a step like this. I can also at this time relish my future. Thanks so much for your skilled and results-oriented guide. I will not be reluctant to propose your blog post to anybody who desires guidelines on this topic.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button