Labarai

Abduljabbar Kabara ya kosa lokacin gwabzawa da malamai ya yi – In ji Lauyoyin sa

Jagoran tawagar Lauyoyin Shehin Malami, Abduljabbar Nasiru Kabara, Barista Rabiu Abdullahi-Shuaibu ya shaida wa manema labarai a Kano cewa Sheikh Abduljabbar Kabara, ya kosa lokacin mukabalar da gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya shirya yayi.

Abdullahi ya ce da kanshi ya tattauna da Shehin kuma ya tabbatar masa ya gama shiri tsaf domin gwabzawa da sauran malaman a wannan mukabala da gwamna Ganduje ya shirya da kansa.

Idan ba a manta ba Gwamna Ganduje ya amince a gwabza mukabala tsakanin duka malaman Kano da ke jayayya da Sheikh AbdulJabbar Nasir Kabara da su a bainar jama’ a a Kano.

Gwamna Ganduje ya ce duk wani malami da ke kalubalantar karantarwar Sheikh Abduljabbar ya je ya shirya a kowacce darika yake, Sunna, Salaf, Tijjaniyya, Kadiriyya, shiia da sauransu nan da makonni biyu za a goge raini a Kano.

Sannan kuma ya ce gwam ati za ta samar da wajen da za a gwabza da tsaro.

Gwamnatin jihar ta ce yin haka shine zai warware duk wata cece-kuce da ake ta yi tsakanin Sheikh Abduljabbar da sauran malaman kasar nan.

Gwamnatin Kano ta dakatar da Sheikh Abduljabbar daga yin karatu a Kano saboda katobara da ake zargin yana yi a addini. Hakan yasa har an rusa masa wani ginin makarantar sa sannan a saka jami’an tsaro su zagaye gidan sa.

Shigar da Kara

Lauyar Sheikh Abduljabbar ya ce sun shigar da kara babban kotu dake Kano domin a tilasta wa gwamnati ta janye jami’an tsaron da ta sa suka zagaye gidan malamin.

Sannan kuma da bi masa hakkin damar walwala da gudanar da addini kamar yadda doka ta ba shi dama.

Lauyan ya ce za a yi zaman sauraren shari’ar ranar 18 ga watan Faburairu.


Source link

Related Articles

7 Comments

 1. Spell for sexdating, quite release your current edge if we get it wrong with positive seriously isn’t doing everything you wish by
  no means attain different buddies an individual arranged targets to a kind bath or even so forward energy this can be a colic newborn also comes in hypnotic trance, etc.
  Month expenses, which might be able to do something within hormone
  production amounts of defense in opposition to dangerous
  bacterias and also must try your spouse. Get out of. Mom can easily be taught just how your current mate but males should do live a little awkward for the kid.

 2. Heya i’m for the primary time here. I found this board and I to
  find It really useful & it helped me out much. I
  am hoping to provide something again and help others like you aided me.

 3. whoah this blog is fantastic i love reading your articles.
  Stay up the great work! You recognize, a lot of persons are
  hunting round for this information, you can help them greatly.

 4. With havin so much written content do you ever run into
  any issues of plagorism or copyright violation? My website has a lot of unique content I’ve either authored myself
  or outsourced but it looks like a lot of it is popping it up all
  over the web without my agreement. Do you know any ways to help stop content from
  being ripped off? I’d genuinely appreciate it.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button