KannyWood

Abin tausayi yanda mata da kananan yara suka fito zanga-zanga a jihar Kano.

Gaskiya dai wannan wata magana ce mai mahimmanci da ya kamata Gwamnatin Baba Ganduje tayi wani abu akai.

Mata da kananan yara sun kashe titin State Road wanda shine titin gidan gidan gwamnati, inda sukai cincirindo suka rufe hanya, kuma suka ce babu inda zasuje har sai an dauki mataki akan halin da suke ciki.

Matan kuma suna wannan zanga-zanga ne a sakamon mazajen su da Gwamnatin ta kama domin yin wani bincike, kuma mazajen sun kasance masu harkar canjin kudi ne a kasuwar Wafa dake karamar hukumar Fage a cikin jihar ta Kano.

To matan dai hakika sun koka, saboda yanda aka ajiye mazajen nasu tsawon kwanaki, ba tare da sanin lokacin da za’a sako su ba.

Domin karin bayani akan yanda lamarin ya kasance, ku shiga wannan link din da yake a kasa, wanda muka dakko daga tashar YouTube ta Kundin Shahara.


Source link

Related Articles

3 Comments

  1. ทางเราจำหน่ายkardinal stick ต้องขอบอกได้เลยว่า
    kardinalstealththailand.com เป็นตัวแทนหลักอย่างเป็นทางการในไทย ที่ใหญ่ที่สุด และเป็นเจ้าเดียวกับ RELX THAILAND สินค้าทุกแบรนด์ ทุกรุ่น เราได้ทำการคัดสรร บุหรี่ไฟฟ้า ที่เป็นหนึ่งในนวัตกรรม ช่วยเลิกบุหรี่
    ที่มีประสิทธิดีเยี่ยม และช่วยได้จริง มาให้ลูกค้าได้เลือกใช้ โดยสินค้าทุกชิ้นของเรา สั่งตรงจากโรงงาน

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Please turn off your ad blocker so that we can earn something and you get more news