KannyWood

Adam A. Zango Ya Saba Auren Yaransa Mata Ni Ba Irinsu Ba Ce, Inji Ummi Rahab

Bayan ƙura ta lafa a dambarwar dake tsakanin jarumi Adam A. Zango da ƴar ɗakin sa Ummi Rahab, a karon farko jarumar ta yi magana tun bayan fara dambarwar, inda a jiya ta samu tattaunawa da jaridar Daily Trust kan abin da ke tsakanin ta da Adam A. Zango.

A cikin hirar Ummi Rahab ta bayyana cewa har yanzu tana ɗaukar Adam A. Zango a matsayin Uba, kuma tana girmama shi, amma kowa ya kama hanyar sa ba batun sake tafiya tare.

Haka zalika tayi ƙarin haske kan cire ta da yayi daga cikin shirin “Farin Wata Sha Kallo”, inda ta bayyana yana da damar saka duk wanda ya so a fim din sa da cire duk wanda ya so ba ta da matsala da hakan, amma ta danganta hakan da kishin kula samarin da take, ya kuma yi ƙoƙarin hana ta taƙi hanuwa yasa shi yayi abinda yayi.

Ummi Rahab ta bayyana cewa ita baza ta iya auren shi ba tunda yana matsayin uba a wajenta, inda tace shi kuma ya gaza fahimtar hakan, ta ce ya saba da auren yaran sa mata da yake fim da su, sai dai ita ba haka take ba tana da ikon yin yadda ta so da rayuwar ta, indai tsarin bai saɓawa shari’a ba.

Ummi Rahab ta kuma musanta batun cewa da yayi yana bata tarbiyyya, inda har ta bada misali da sanda yasa ta saka wasu kaya da suka jawo mata zargi a fim ɗin sa. A cewar ta bai cancanci a kira shi da mutum mai nagartar da zai bada tarbiyya ba.

Idon Mikiya


Source link

Related Articles

434 Comments

 1. Have you ever considered about including a little bit more than just your articles?
  I mean, what you say is important and all. However imagine
  if you added some great graphics or videos to give your
  posts more, “pop”! Your content is excellent but with images and videos, this website could definitely
  be one of the greatest in its niche. Terrific blog!

 2. Новинки фільми, серіали, мультфільми 2021 року, які вже вийшли Ви можете дивитися українською на нашому сайті
  link

 3. Pingback: 1warrant
 4. Thanx for the effort, keep up the good work Great work, I am going to start a small Blog Engine course work using your site I hope you enjoy blogging with the popular BlogEngine.net.Thethoughts you express are really awesome. Hope you will right some more posts.

 5. Бесплатное видео для мобильных телефонов и коммуникаторов..
  По ссылке Жиза.
  У нас Только лучшие Фильмы интернета Бесплатно!

 6. Pingback: help dissertation
 7. Pingback: new casino online
 8. Pingback: open source vpn
 9. Pingback: best vpn reddit
 10. Pingback: vpn free windows

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Please turn off your ad blocker so that we can earn something and you get more news