Labarai

An kashe mutum shida, tare da ƙona gadije a Karal dake Gasol na jahar Taraba.

Gwamnatin jahar Gombe ta sanya hanu a wata yarjejeniya da ta cimma da wata Jami’ar Lincoln kwaleji dake Malaysia da Jami’ar kimiya da fasaha ta Kumo wanda gwamnatin da ta gabata ta fara sai wannan gwamnatin mai ci ta karasashi a jahar.

Gwamnan jahar Gombe Muhammed Inuwa Yahaya ya halarci bikin wanda kuma sakataren gwamnatin jahar farfesa Ibrahim Abubakar Njodi ya snya hanu kan yarjejeniyar a madadin gwamnatin jahar a yayinda shugaban Jami’ar ta Lincon wato farfesa Amiya Bhaumik ya sanya hanu a madadin Jami ar.

A jawabinsa gwamnan Inuwa Yahaya ya baiyana cewa wannan sanya hanu da akayi shine karo na farko a tarihi akayi irin wannan yarjejeniya a tsakanin gwamnatin jahar da kuma Jami ar Lincoln dake Malaysia.

Gwamnan yace an kirkiro Jami ar kimiya da fasahar a garin kumo ne tun a Shekara ta 2017 bayan da hukumar dake kula Jami o i a Najeriya N U C ta bada lasisin ginawa sai dai dalilin wasu matsaloli ba a samu damar gudanar da aiyikan Jami arba.

Yace wannan gwamnatin maici a yanzu ta kudiri aniyar hada kai da kwararru dama masu zaman Kansu domin ganin an samu damar gudanar da aiyukan cigaban Jami ar domin yin gigaiyya da takwarorinta na duniya wajen koyarwa, harma da koyar da dalube kananan sana oin dogaro da kai.

Ya kuma kirayi Jami ar ta Lincoln da ta amince da kwararru da muke dasu wajen gudanar da Jami ar.

Ya kuma yi alkawarin tabbatar da cewa zai bada kudi domin cigaba da lura da makaratar baki daya. Indama yave aniyarsu itace tallafawa tare da ilimantar da matasa dake fadin jahar ta Gombe.

Kawo yanzu dai Jami ar tana da dalube na digiri 21 da master 18 da pH d 6 wanda kuma yawansu ya kai 47 kenan.

Shima anashi jawabi shugaban Jami ar Lincoln farfesa Amiya Bhaumik yace manufar Samar a Jami ar a kuma itace samar da kwararru domin inganta ilimi a fadin Najeriya.

Yace Jami ar zata fara ne da sahin aiki likitanci domin ganin an samu igaban kiwon lafiya a fadin jahar inda ya baiyana cewa dafatan al ummar jahar Gombe zasuyi amfani da wannan damar wajen bada tasu gudamawar domin inganta kiwon lafiya a fadin Najeriya baki daya.


Source link

Related Articles

7 Comments

  1. I?¦ll immediately take hold of your rss feed as I can’t find your e-mail subscription hyperlink or newsletter service. Do you have any? Please allow me recognize so that I could subscribe. Thanks.

  2. Thanks so much for providing individuals with remarkably nice possiblity to read articles and blog posts from this site. It can be so ideal and also packed with amusement for me and my office colleagues to search your site on the least thrice every week to learn the new items you have. And lastly, I’m just at all times amazed for the unique creative ideas you give. Some 3 points in this article are easily the simplest we’ve had.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Please turn off your ad blocker so that we can earn something and you get more news