KannyWood

Arewa24 Na Neman Sabon Jaruma A Cikin Shirin Kwana Casa’in

Ga masu son su taka rawar #BUDURWA Yar shekaru 20 ga dama ta samu a cikin shirin #KwanaCasain, domin shiga tantancewa a karanta ka’idojin kuma a yi amfani da script domin aikatawa, bayan an gama sai a tura mana da video ta wannan lambar WhatsApp: 09031934621, ku biyomu domin akwai wasu guraben zamu dora muku.

Ga masu son su taka rawar #BLESSING Yar shekaru 25 ga dama ta samu a cikin shirin #KwanaCasain, domin shiga tantancewa a karanta ka’idojin kuma a yi amfani da script domin aikatawa, bayan an gama sai a tura mana da video ta wannan lambar WhatsApp: 09031934621, ku biyomu domin akwai wasu guraben zamu dora muku.

Ga masu son su taka rawar #GODIYA MATAR DARE me shekaru 35 ga dama ta samu a cikin shirin #KwanaCasain, domin shiga tantancewa a karanta ka’idojin kuma a yi amfani da script domin aikatawa, bayan an gama sai a tura mana da video ta wannan lambar WhatsApp: 09031934621, ku biyomu domin akwai wasu guraben zamu dora muku.

Ga masu son su taka rawar CHIEF WARDER me shekaru 50 ga dama ta samu a cikin shirin #KwanaCasain, domin shiga tantancewa a karanta ka’idojin kuma a yi amfani da script domin aikatawa, bayan an gama sai a tura mana da video ta wannan lambar WhatsApp: 09031934621, ku biyomu domin akwai wasu guraben zamu dora muku.

Ga masu son su taka rawar #DEBORAH me shekaru 25 ga dama ta samu a cikin shirin #KwanaCasain, domin shiga tantancewa a karanta ka’idojin kuma a yi amfani da script domin aikatawa, bayan an gama sai a tura mana da video ta wannan lambar WhatsApp: 09031934621, ku biyomu domin akwai wasu guraben zamu dora muku.


Source link

Related Articles

31 Comments

  1. obviously like your web-site but you need to take a look at the spelling on several
    of your posts. A number of them are rife with spelling issues and
    I in finding it very troublesome to inform the reality on the other hand I will surely come back again.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button