Labarai

Ba za a cire rubutun ajami ( rubutun larabci) a kuɗin Najeriya da za’a sake wa fasali ba

Kwamishinan ilimi na jihar Bauchi a Najeriya, Dr. Aliyu Tilde ya ce wata majiyar da ta karya ta tabbatar masa rubutun nan na ajami da aka yi domin amfanin wadanda ke da matsala da karatun haruffan boko, suna nan ba a taba su ba a kan manyan kudaden Najeriya da babban bankin kasa CBN ke shirin fitowa da su.

‘Yan Najeriyar da dama dai na nuna rashin gamsuwa da batun cire bakaken na ajami daga kudaden kasar.

The post Ba za a cire rubutun ajami ( rubutun larabci) a kuɗin Najeriya da za’a sake wa fasali ba appeared first on VOICE OF AREWA.


Source link

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button