Labarai

Babbar rigima na yunƙurin Kunno Kai a APC Adamawa

Daga Lado salisu Muhammad Garba

Wasu yan takarar Gwamna a Jam iyar apc a jihar adamawa sun zargin cewa ana yimusu karkarfa karkarfa a shirin shaga zaben fidda gwani wanda za a jihar domi tinkarar babban zaben mai karatowa a Nigeria, yan takaran sun bayyana hakane a wani taron maneman labarai dasukira a jiya   

Alhaji umar Mustapha Madawaki na dayane daga chikin masu neman gurbin takarar kujerar gomna jihar yabaiyana wa maneman labarai chewa sunyi binchike mai zurfi akan wannanbatu kuma lallai bazasu lamuntaba sabida an saɓa yarjejeniyar da akayidasu a wajen meeting da akayidasu akan shiga zaben fidda gwanin dazaayi a rananr 20 ,5 2022

Anashi bagaren shugaban jam iyar apc na jihar adamawa Alhaji Ibrahim Bilal yace shedai a iya saninsa zasu yiwa kowa adallchi a jam’iyar

To wai ko me masana siyasa zasu ce akan wannan batu duba da cewa tun yanzu rigima na ƙoƙarin tasowa ganin ana shirye-shiryen tinkarar babban zaben mai karatowa saikuma gashi anfara nunawa juna yatsa a jam iyar apc na jihar adamawa Dr mahadi abba malamine a jam iyar modibbo adama dake yola a jihar adamawa cewa yayi lallai jam iyar apc sukula kada wannan batu ya janyomusu faduwa a babban zaben mai zuwa

Yan jam iyar apc masu neman gurbi takarar kujeran gomnaj
ihar wadan da sukayi taron maneman labarain sun hada

Hon abdurazak namdas

Hon wafarni theman 

Alhaji umar mustafa madawki


Source link

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button