Labarai

Bai kamata majalisar dokokin jihar Zamfara da gwamnatin jihar su yi wani abu wanda bai shafi matsalar tsaro jihar Ba, Daga Hamdan Shinkafi

Al’ummar wannan yanki namu Mai albarka na Arewa maso yammachin Najeriya Kasantuwar dakile sabis na waya Wanda ya haifarfa dakile dukkanin wata kafa ta sada zumunta Wanda yashafi jihar zamfara Amma zamu aikewa gwamnatin jihar zamfara Sako ta kafofin yada labarai.

Da sanyin safiyarnan Nike ganin wani rubutu wanda yash-shafi Majalisar dokokin jihar Zamfara cewa Tana tan-tance sababbin kwamishinoni da gwamnan jihar ya aike Mata a kwanakin baya Wanda wannan al’amari Yana Sosa rayuwar duk wani Mai kishin jihar Kuma Mai kokarin ganin zamfara tasamu lafiya a Sha’anin tsaron jihar.

A satukkan da suka gabata Idan baku mantaba majalisar dokokin jihar zamfara tatafi hutun sai baba tagani akan cewa Mahaifin kakakin majalisar dokokin jihar zamfara Yana Hannun masu garkuwa da mutane ajihar Wanda muka aikemasu da alamar tambaya kamar haka.

Shin duk kisan gillanda akeyiwa talakkawan jihar zamfara da garkuwa dasu da ake yi majalisar dokokin wannan jiha basuyi wannan nazarin na dakatarda zamansu har Saida akayi garkuwa da mahaifin kakakin majalisar dokokin?

Shin dukkanin rayukan da suke salwanta da talakkawanda ake garkuwa dasu Bai kamata majalisar dokokin su dauki wannan mataki bah sai yanxu da akazo akan mahaifansu ???

Shin majalisar dokokin jihar zamfara tanason ta bayyanawa duniya cewa rayuwar mutun Daya(01) tafi rayukka dubu(1000) da suke salwanta sakamakon harinda “Yan bindiga ke kaiwa???

Jihar zamfara tana cikin wannan Hali na rashin tabbas da Kuma rayuwar tsoro Wanda Al’ummar wannan jiha da ita kanta wannan jiha suke bukatar addu’ar Samun zaman lafiya amma majalisar dokokin wannan jiha tana Cigaba da shiraruwanta.

Miye Amfanin kwamishina Ajihar da Babu zaman lafiya ?

Miye Amfanin kwamishina Ajihar da ake fama da tashin hankulla ?

Miye Amfanin kwamishina ga Al’ummar da hankalinsu baya tattare dasuwa ?

Kamata yayi gwamnatin jihar zamfara da ta jingine dukkanin wani Al’amari a jihar Wanda yash-shafi gwamnati kokuma “Yan siyasa Tun daga (Appointment) na wasu dai-daikun mutane Harsai ankai karshen matsalar tsaron a wannan jiha.

Da Wannan Muke Kira ga gwamnatin jihar zamfara dakuma majalisar dokokin jihar zamfara da cewa Don Allah da Girman Allah sudawo cikin hayyachinsu su maida hankalinsu a wajan yaki da “Yan ta’addarnan da suka addabi wannan jiha domin ganin cewa ankai karshensu.

Matakan da gwamnatin tarayyar Najeriya karkashin jagorancin Dattijo Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari suka dauka tun daga Dakile network da kuma aikawa da sojojin sama(Nigerian Air Force)da sojojin kasa(Nigerian Army) domin yakar “Yan ta’adda a wannan jiha mataki ne da kowa yake Yabawa dashi Kuma ake Rokon Allah madaukakin sarki da yasanya wannan aiki yazama silar kawo karshen “Yan ta’addah ajihar Zamfara da Najeriya baki daya.

Allah ya zaunar da jihar mu ta zamfara da kasarmu najeriya 🇳🇬 lafiya yabamu yalwatuwar arziki da wadata yakuma Toni asirin duk Wanda yakeda hannu a wannan ta’addanchi da yake addabarmu Amin.

Hamdan Alhazzai Shinkafi (JAGABA JR)


Source link

Related Articles

12 Comments

 1. Attractive element of content. I just stumbled upon your weblog and in accession capital to claim that I acquire in fact enjoyed account your
  blog posts. Anyway I’ll be subscribing in your feeds
  or even I achievement you get entry to constantly fast.

 2. You’re so awesome! I don’t think I have read
  through a single thing like that before.
  So wonderful to find someone with unique thoughts
  on this issue. Seriously.. thank you for starting this up.
  This website is one thing that is required on the web, someone with a little originality!

 3. Wonderful article! That is the kind of information that are
  supposed to be shared around the internet.
  Disgrace on Google for no longer positioning this submit higher!
  Come on over and seek advice from my site . Thanks =)

 4. Hi there, I think your site could be having browser compatibility issues.
  When I take a look at your website in Safari, it looks fine however when opening in I.E., it has some overlapping issues.
  I merely wanted to give you a quick heads up! Aside from that, great site!

 5. Hi I am so thrilled I found your blog page, I really found you by
  mistake, while I was searching on Google for something else, Anyways I am
  here now and would just like to say thanks a lot for a marvelous post and
  a all round interesting blog (I also love the theme/design),
  I don’t have time to read it all at the minute but I have book-marked it
  and also included your RSS feeds, so when I have time
  I will be back to read more, Please do keep up the great job.

 6. Greate post. Keep posting such kind of info
  on your blog. Im really impressed by your site.
  Hi there, You’ve done an incredible job. I will certainly
  digg it and for my part recommend to my friends. I’m sure they will be benefited from this website.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button