Ciwon Lafiya

BIDIYO: Ba Korona ba ce ta fi tada mana hankali a yankin mu, Kwalara ce annobar da ta ke hana mu barci

Mafi yawan mutanen da wakiliyar PREMIUM TIMES HAUSA ta tattauna da su sun bayyana cewa tsakanin cututtukar kanjamau, korona da Kwalara, cutar Kwalara ta fi tada musu da hankali fiye da sauran wadannan cututtuka.

The post BIDIYO: Ba Korona ba ce ta fi tada mana hankali a yankin mu, Kwalara ce annobar da ta ke hana mu barci appeared first on Premium Times Hausa.


Source link

Related Articles

272 Comments

  1. Смотреть Фильм онлайн без
    регистрации, бесплатно.. Здесь Жиза.

    Поиск фильмов, новости кино, отзывы пользователей.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Please turn off your ad blocker so that we can earn something and you get more news