Bidiyoyi

BIDIYO: Yadda wata ‘yar aiki ta kubuta da kyar daga ukubar uwargijiyarta a Abuja

Wata mata ‘yar aiki mai suna Happiness Dauda ta kubuta dakyar daga ukubar uwargijiyarta a Abuja bisa zargin ta dauke mata wayar salula.

Tun daga ranar da suka samu sabani kan haka, wato bayan wanda take wa aiki ta zargeta da sace mata wayar Salula a dakainta a lokacin da ta shiga yi mata share-share da goge-goge.

Tun daga wannan rana ta rika azabtar da ita, wahalar yau daban da na gobe.


Source link

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button