Labarai

Buhari ya kirkiro sabbin manyan makarantu biyu a jihar Jigawa

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya kirkiro sabbin manyan makarantun gaba da sakandare a jihar Jigawa.

Wadannan makarantu da shugaba Buhari ya saka hannun kirkirar su sun hada sa Kwalejin koyan ayyukan Noma na gwammantin tarraya a Kirikassamma, da kuma Kwalejin Ilimi ta tarayya a garin Birnin Kudu.

Kakakin fadar shugaban kasa Garba Shehu ne ya fidda wannan sanarawa ranar Juma’a.

Bayan haka shugaban Buhari ya saka hannu a Kudurin hukumar binciken ayyukan gona ta Kasa dake gaban sa.


Source link

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button