Ciwon Lafiya
-
NPHCDA za ta horas da ma’aikatan lafiya 100,000 iya allurar yin rigakafin Korona
Kafin gwamnati ta karbi maganin rigakafin cutar korona hukumar kula da cibiyoyin kiwon lafiya a matakin farko ta ƙasa NPHCDA…
Read More » -
Korona ta kashe sama da mutum 500,000 cikin shekara daya a Amurka
Sama da mutum 500,000 aka tabbatar da mutuwar su a Amurka, sanadiyyar kamuwa da cutar korona, tsakanin ranar 6 Ga…
Read More » -
Dalilin da ya sa yara basu cikin wadanda za a yi wa rigakafin Korona – Shu’aib
A taron da kwamitin PTF ta yi da manema labarai ranar Litini shugaban hukumar kula da cibiyoyin kiwon lafiya a…
Read More » -
Maganin rigakafin Pfizer-BioNTech na samar da kariya sama da kashi 70% daga cutar Korona – Bincike
Sakamakon wani bincike da aka gudanar ya nuna cewa allurar maganin rigakafin cutar korona na ‘Pfizer-BioNTech’ guda daya tal na…
Read More » -
Yaya gaskiyar batun cewa wai ruwan nonon mata na iya kashe kwayar cutar COVID-19? – Binciken Dubawa
Zargi: A wani bincike da cibiyar Dubawa ta gudanar don gano sahihancin labaran da aka rika yada wa a shafukan…
Read More » -
USAID ta tallafawa Najeriya da naurorin yin gwajin Tari fuka 86,500
Kungiyar USAID ta tallafa wa Najeriya da na’urorin yin gwajin cutar tarin fuka mai suna ‘GeneXpert Ultra’ 86,500 domin inganta…
Read More » -
Korona ta yi ajalin mutum 58, mutum 4,350 suka kamu cikin kwanaki biyar a Najeriya
Sakamakon gwajin cutar da hukumar dakile yaduwar cututtuka ta ƙasa NCDC ta fitar na wannan mako ya nuna cewa mutum…
Read More » -
KORONA: Mutum 1,368 sun kamu, 16 sun mutu a Najeriya ranar Talata
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 1,368 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Talata. Sannan kuma…
Read More » -
KORONA: Za a yi wa ƴan Najeriya miliyan 109 allurar rigakafin cutar – In ji Shu’aib
A taron da kwamitin PTF ta yi da manema labarai ranar Litini a garin Abuja shugaban hukumar kula da cibiyoyin…
Read More » -
Karancin Kororo Roba a Najeriya: Maimakon Roba biliyan 1.6 da ake bukata, milyan 500 kacal ake samu a kasar – Bincike
Sakamakon wani bincike da aka gudanar game da Kororo roba a Najeriya, ya nuna cewa ana bukatar akalla karin Kororo…
Read More »