Labarai
-
TATTAUNAWA DA SARAKI:’Idan na zama shugaban ƙasa zan magance aringizon kuɗaɗen da ake yi wajen bayar da kwangiloli’
Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa kuma ɗaya daga cikin na sahun gaba a takarar shugabancin Najeriya a ƙarƙashin PDP, Bukola Saraki,…
Read More » -
Dino Melaye ya sha ƙasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a Kogi
Ɗan majalisan dake wakiltar Kabba/Buni a majalisar Tarayya, Tajuddeen Yusuf ya kada fitaccen ɗan siyasa Dino Melaye a zaɓen fidda…
Read More » -
EFCC ta cafke Okorocha bayan mamaye gidan sa da jami’an tsaro suka yi tun 11 na safe
Tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha ya shiga hannun hukumar EFCC bayan mamaye gidan da da jami’an tsaro suka yi…
Read More » -
Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya
Mazaunan kauyen Ruwan Bore dake karamar hukumar Talatan Mafara a jihar Zamfara sun tabbatar cewa ‘yan bindiga sun kashe mutum…
Read More » -
SHUGABAN ƘASA 2023: ‘Yan takarar APC na jihohin ƙabilar Igbo sun yi taron jiran-gawon-shanun goyon bayan duk wanda ya samu tikiti a cikin su
Waɗansu ‘yan takarar shugaban ƙasa su bakwai daga yankin Kudu masu Gabas da ke nema a ƙarƙashin APC, sun yanke…
Read More » -
ƘUNGIYAR AYCMF TA GUDANAR DA TARUKA A JIHOHI SHIDA 22/5/2022
KUNGIYAR MATASAN AREWACIN NIGERIA “AREWA YOUTHS CONCERN MEDIA FORUM” (AYCMF) TA GUDANAR DA TARUKA A JIHOHI SHIDA 22/5/2022. Daga…
Read More » -
TAKARAR SHUGABAN KASA: Muna tare da kai a koda yaushe – Sarkin Katsina Abdulmumini ga Osinbajo
Sarkin Katsina Mai martaba Abdulmumini Usman ya shaida wa mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo cewa lallai suna tare da shi…
Read More » -
TA KICIME A APCn KADUNA: Ɓangaren Sha’aban ba su amince da zaben wakilan jam’iyyar APC da aka yi ba
Ɗaya daga cikin waɗanda ke kan gaba wajen takarar gwamnan jihar Kaduna a jam’iyyar APC , Sani Sha’aban ya ƙalubalanci…
Read More » -
Zaura: A true Unifier and a Bridge-builder
Al-Amin Ciroma He is not only a complete gentleman with unique styles in all his dealings with his people, the…
Read More » -
Askarawan Najeriya sun kashe ƴan bindiga 42, sun kama 20 sannan sun ceto mutum 63 da aka yi garkuwa da su – DHQ
Hedikwatar Hukumar tsaron ƙasa DHQ ta bayyana cewa dakarun sojin Najeriya dake aiki a karkashin ‘Operation Hadin Kai’ sun kashe…
Read More »