Labarai

Dattijo ya ziyarci Dattawa da Matasan Zariya

A cigaba da neman soyayyar jama’a da goyon baya da dan takarar gwamnan jihar Kaduna Mohammaed Sani yake yi a ranar Lahadi yayi tattaki na musamman zuwa Zaria domin ganawa da dattawa da matasa.

A wannan ziyara, Dattijo ya fara da da kai ziyara fadar sarkin Zazzau Ahmed Bamalli ne inda ya kai gaisuwa fada da kuma neman albarkar iyaye.

Dama kuma gashi dan asalin birnin Zazzau ne yan uwa da abokan arziki sun yi tururuwa zuwa wajen tarban sa.

Bayan ya amshi buhunan albarka da sarki ya saka masa sai kuma ya dunguma zuwa wajen dattawan gari domin samun albarkan su.

Duk inda ya shiga za ka ji ana yi masa kirari kamar basarake ana yi masa ambaliyar fatan alkhairi da addu’o’in Allah ya ida nufi.

Sai kuma dan takarar ya koma ga matasa da ‘yan siyasa. Nan kuma aka yi ta yi masa maraba da fatan Alkhaii.

A jawaban da yayi, Dattijo ya mika godiyar sa bisa karbar sa da da aka yia zariya hannu bibiyu da nuna masa kauna da aka yi. Ya yi alkawarin ci gaba da ayyukan alkhairi wanda gwamnan jihar Nasir El-Rufai ya yi a jihar da tabbara da ganin jihar Kaduna ta kece raini a karkashin sa idan ya zama gwamnan jihar Kaduna.


Source link

Related Articles

164 Comments

  1. Cılgınca Sadece Sikisen Gencler. Sikini biraz kalındı
    ama o yaştaki bir adama göre oldukça sertti. Bana noldu sendemi isteye basladin dedi, canım sıkılıyor, yarım saat önce yine siktim komşumu ve ardından bu okuduğunuz yazıyı yazdım, benim için ilişki sıradandı çok kişiyle beraber olmuştum beraber olduğum
    kişilerle ilk sevişmeden cılgınca sadece
    sikisen gencler.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Please turn off your ad blocker so that we can earn something and you get more news