Bidiyoyi
HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a Kano


An ɗaura auren Mustapha da matan sa biyu
Badi’a Tasiu Adam da Fatima Ibrahim Adam a masallacin Imamu Bukhari dake, Rijiyar Zaki da masallacin juma’a dake Tsakuwa.
Shekaran sa 22.
Allah ya bada zaman lafiya, Amin
The post HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a Kano appeared first on Premium Times Hausa.
Source link