Bidiyoyi

HOTUNA: Gwalagwalai da wasu ma’adinan dake binne a Zamfara – Ziyarar Matawalle fadar Buhari

Gwamnan Zamfara Bello Matawalle ya nuna wa shugaban kasa Muhammadu Buhari samfurin ma’adinan dake binne a kasar Zamfara.

Matawalle yayi tattaki ne har fadar shugaban kasa domin nuna masa irin arzikin dake binne a kasar Zamfara.

Matawalle ya tafi da wasu samfurin ma’adinan domin nuna wa shugaba Buhari.

Matawalle and Buhari

Matawalle and Buhari

Matawalle and Buhari


Source link

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button