KannyWood

Hotunan Mahaifiyar Malam Ali na Cikin Shirin Kwana Chasa’in Sun Jawo Cece Kuce

Biyon bayan wallafa wasu hotuna da jarumin fina finan Hausa Sahir Abdoul wanda aka fi sani da Malam Ali a cikin shirin Kwana Chasa’in  ya wallafa a shafinsa na Facebook sun jawo masa yabo da kuma suka daga cikin masu bi biyar shafin nasa.

Arewablog sun leqa shafin nasa inda suka tarar da comments  kala kala daga masu bi biyar shafin nawa, yayinda wasu suke ganin be kamata ya saka hoton mahaifiyar tashi ba sakamakon comments  na rashin ɗa’a da wasu daga cikin mabiya shafin nasa zasu iya yi.

Anyi muhawara me zafi a bangaren comments saboda wasu daga cikin masu comments din sunyi fatan yin Wuff da mahaifiyar tashi saboda suna tunanin tananda Naira da kuma har yanzu shekarun ta masu bayyana a jikinta ba ga abinda masu comments suka ringa rubutawa.


Source link

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button