KannyWood
Hotunan Rahama Sadau Sun Yamutsa Hazo A Kafafen Sada Zumunta

Bayan shafe watanni ba tare da fitar da hotuna zafafa ba, Jarumar fina finan kannywood Rahama Sadau ta fitar da wasu hotuna da suka jawo mata yabo da kuma suka daga mabiyanta.
Cikakken bayani na nan tafe.

Source link