KannyWood

Jarumar Kannywood Hadiza Aliyu Gabon Ta Gina Masallaci fisabilillah

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Amma kaico mutane Dayawa nacigaba da cece-kuce musamman a Dalilin dake Facebook.

Ita Tayine Tsakaninta da Ubangiji domin Allah Zai bata Ladan abinda ta aikata na Alkhairi

Amma wasu har yanzu suna kiran bata halaccen Kadara ta Gina ba. To Wai film ba Sana’a bace ? Kuma akwai Wanda ya taba ganinta ana fasikanci da ita ???

Ni wannan Abu ya batamin Rai Wallahi sosai yadda naga jama’a Nata fadin kalaman bakinsu marasa Dadi.

Allah ya biya Hadiza Gabon yasa ta Dauka a Aljannah da sauran Jarumai Mata masu kokarin Suga suna Aikata ayyuka na lada na Alkhairi.

Batayi domin a Fada ba, saboda ba Yau nataba Ganin abin Alherin data yiba, ba wannan bane karo na farko. Allah yasa ta Dauka a Aljannah
Ameen

Get real time updates directly on you device, subscribe now.


Source link

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button