KannyWood

Kotu Ta Tasa Keyar Sadiya Haruna Zuwa Makarantar Islamiyya

A yau Litinin jami’an ‘yan sanda suka gurfanar da Sadiya Haruna, shahararriyar mai tahamulli da shafukan YouTube da na Instagram, a gaba kotu a birnin Kano.

An gurfanar da ita ne a gaban Kotun Shari’ar Musulunci A ofishin Hisbah, inda aka tuhume ta da aikata batsa a shafukan nata.

Alkalin kotun, mai shari’a Ali Jibrin Danzaki ne ya yanke mata hukuncin a tasa keyarta zuwa makarantar Islamiyya na tsawon wata shida, za ta rika zuwa ne da rakiyar jami’an Hisbah.


Source link

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button