Labarai

Kwanan nan za mu dira yankin Arewa, kusaurare mu – Kunyar mayakan IPOB, ESN

Kungiyar mayakan IPOB, ESN ta bayyana cewa nan babda dadewa za su dira yankin Arewa.

Hakan ya biyo wani martani ne da kyngiyar ta fitar game da wani zargi wai Kungiyar Miyetti Allah za su shigo da wasu yan uwan su 5000 da taya su samar musu kariya da tsaro daga ESN dake kai musu hari.

Daily Nigerian ta ruwaito cewa a wannan takarda wanda maimagana da yawun kungiyar Emmanuel Powerful ya sa wa hannu, ya ce ” Shege ka fasa, suna jiran wadanda ‘Yan kungiyar Miyetti Allah suka ce za su shigo da su yankin. Sai sun rai na kasu.

” Wannan abu cin fuska ne ga mu Inyamirai, amma kuma ina so in sanar musu cewa muna nan muna jiran su su shigo su gani. Ba jiran su ma kawai muke yi ba, ita kanta yankin Arewan su sauraremu muna nan dirowa yankin.

Yankin Kudu maso Gabas, sun kirkiro wata kungiya mai suna ESN, wanda ake zargi da bi bin rugagen fulani suna babbakewa wai su tattara su fice musu daga yanki.

Haka kuma ana zargin su da kashe yan Arewa a hare-Hare da dama a yankin.


Source link

Related Articles

158 Comments

  1. Pingback: priligy dosage
  2. Pingback: what is ivermectin
  3. Pingback: stromectol pills
  4. Pingback: viagra no script
  5. Woah! I’m really enjoying the template/theme of this site. It’s simple, yet effective. A lot of times it’s very difficult to get that “perfect balance” between user friendliness and appearance. I must say you’ve done a superb job with this. Additionally, the blog loads extremely quick for me on Internet explorer. Excellent Blog!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Please turn off your ad blocker so that we can earn something and you get more news