KannyWood

Maryam Wazeery Wacce Akafi Sani Lailah A Shirin Labarina Tayi Aure

A yau ranar Juma’a maryam Wazeery wanda ankafi sani da lailah a shirin labarina mai ruwan kudi tayi aure.

Jaruma Maryam Waziri dai mutane sun santa tun kafin ta fara shirin fim musamman ta bangare cire zafafan hotuna a shafukan sada zumunta.

Auren sirri jarumar tayi bataso kowa yasani ba sai da shahararren daraktan nan Aminu Saira ya sanar tukun kowa yasan tayi aure.

A madadin CEO ArewaBlog da mabiyansa muna yiwa maryam Wazeery fatan alkhairi Allah ya bata zama lafiya da mijinta amen.

A madadin aminu saira mai kamfanin saira movies da ke bada umarni shiri mai dogon zango Wato labarina shine ya tabbatar da labarin yayinda itama itama amarya ta gasgata hakan.
Source link

Related Articles

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button