KannyWood

Maryam Yahaya Na Fama Da Rashin Lafiya

Jaruma Maryam Yahaya Tana Fama Da Rashin Lafiya, Wanda Ake Zargi Kamar Asiri Aka Mata, Jaruman Dai Tana Fama Da Rashin Lafiya, Inta Take Gadon Asibiti.

Bayan Kwashe Wasu Kwanaki Jarumar Tayi Shiru, Ashe Rashin Lafiya Ne Take Fama Dashi,. Muna Fatan Allah Ya Bata Lafiya.

Ga Cikaken Bayanin Anan.


Source link

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button