Nishadi

Masu binciken gasgata labarai ‘Fact-Checkers’ na zargin YouTube da yada bayanan karya, sun kuma ba da shawarwari hudu domin kauce wa rudanin matsalar

Fact-Checkers a duk duniya na zargin kafar sadarwar ta YouTube da rashin daukar matakan rage yaduwar bayanan karya da wadanda ke yadaurar jama’a fadawa cikin halin kakanikayi.

Masu binciken, a karkashin jagorancin gamayyar kungiyoyin masu bincike na kasa da kasa, wato International Fact-Checking Network (IFCN) sun ce “kafar ta mayar da kanta daya daga cikin manyan kafafen yada bayanan karya a duniya”

A wata budaddiyar wasikar da suka rubuta wa babban darektan YouTube Susan Wojcicki, hadakar kungiyoyin binciken na kasa da kasa, IFCN a ciki har da Dubawa ta ce masu yaudara na amfani da wannan dandalin.

“A matsayinmu na kungiyar da ke bincike da bin diddigin gaskiyar batutuwa, kullun muna sa ido kan yadda ake yada karairayi a duniyar gizo, kuma YouTube na daya daga cikin kafofin da ke taimakawa yaduwar bayyanan karyar a duniya baki daya. Kuma wannan ya kasance babban damuwa ga kungiyoyin bincike na duniya,” a cewar wasikar.

“Abin da bamu gani ba shi ne yunkuri a bangaren YouTube na aiwatar da manufofin da za su shawo kan wadannan matsalolin. Sai dai ma muka ga cewa YouTube ta bar dandalin ya zama makami a hannun masu yaudara ta yadda za su cuci jama’a su kuma azurta kansu. Matakan da aka sanya yanzu dai ba su aiki,” a cewar wasikar.

Biyo bayan karuwar da aka samu a yaduwar bayanai marasa gaskiya a dalilin annobar coronavirus, kafofin sadarwa na soshiyal mediya sun fara bayar da hadin kai wajen yaki da bazuwar bayanai marasa gaskiya. Facebook ya dade yana yaki da irin wadannan gurbatattun bayanan, a cewar kamfanin a shekarar 2021 kadai, ya cire bayanan karya kan COVID-19 sama da milliyan 18 daga shafin shi.

YouTube ma ya yi yunkurin shawo kan matsalar yaduwar bayanan karya ta yin amfani da tsarin shi na shikashikai hudu ko kuma 4Rs a turance. Sai dai IFCN ta ce wannan bai isa ba domin kungiyoyi masu hada husumiya a bara kawai sun habaka kuma suna ta kulla kawance da samun goyon bayan jama’a daga kusan ko’ina dan fadada manufofinsu masu lahani ga al’umma.

„A shekarar da ta gabata mun ga yadda kungiyoyi suke bunkasa suna samun hadin kai a ciki har da wata kungiyar kasa da kasa da aka fara a Jamus amma nan da nan ta sami tushe a kasar Spain ta kuma yadu a yankin Kudancin Amurka duk ta hanyar YouTube. A waje guda kuma wadansu milliyoyin mutane sun rika kallon bidiyoyin da aka nada a harsunan larabcci da na Girka masu hana jama’a karbar allurar rigakafin COVID-19 da ma amfani da magungunan da ba su halatta ba wajen kula da wadanda suka kamu da cutar. Banda COVID-19 akwai bidiyoyin YouTube da suka yi shekaru suna tallar magungunan bogin da su ke zargi su na warkar da cutar daji ko kuma Kansa.

„A Brazil ana amfani da dandalin wajen karfafa bayanan batanci dangane da kungiyoyin marasa galihu, wanda ya kan kai ga dubban jama’a. Zabuka ma ba su tsira ba. A kasar Phillipines misali, mutane sama da milliyan biyu sun kalli bidiyon da ya karyata rahotannin irin badakalar cin hanci da rashawa da ma takke hakkin dan adam da suka afku a shekarun da kasar ta yi fama da mulkin sojoji domin daga kimar dan tsohon shugaban mulkin kama karyar kasar wanda ke takara a zaben 2022.

„A Taiwan, zaben da aka yi ya fiskanci kalubale na zarge-zargen magudi marasa tushe. Duk duniya ta yi shaidar irin lahanin da bayanan karya kan janyo bayan da wani gungu masu zanga-zanga suka afkawa majalisar dokokin Amurka bara. Daga jajibirin zaben shugaban kasa na Amurkan har zuwa washe garin zaben bidiyoyin YouTube sun cigaba da goyon bayan labaran „magudin“ da aka kalla sau milliyan 33.

Hadakar masu binciken ta yi imanin cewa wallafa bayanan da aka tantance ya fi goge bayanai marasa gaskiyar da kamfanin na YouTube ke yi, domin hakan zai bai wa mutane ‚yancin fadan albarkacin baki yayin da ya ke tabbatar da cewa masu yada bayanan sun wallafa bayanan gaskiya.

Ganin cewa yawancin bidiyoyin da ake kallo suna bulla ne bisa shawarwarin da tsarin YouTube din ya samar, IFCN ta ce YouTube ya tabbatar cewa bai yi amfani da wannan tsarin wajen tallata bayanan karya ko kuma tura jama’a zuwa tashoshi marasa gaskiya.

IFCN na ganin cewa YouTube ba ya so ya yi abin da aka riga aka san yana aiki.

“Kwarewarmu a matsayin masu bincike da kuma hujjojin da muka samu ta hanyar amfani da illimi na nuna mana cewa da a goge bayanan karya, gara tun farko a wallafa bayanan da aka riga aka tantance. Wannan zai tabbatar da ‘yancin jama’a na fadan albarkacin baki a yayin da ya ke la’akari da bukatar samun karin bayanan da za su rage duk wani hadari ga rayuwar jama’a, lafiyar su da aminci, da tsarin demokiradiyya.”

Ta bayar da shawarwari hudu na dakila matsalar, hadakar kungiyoyn na son YouTube ya yi yunkurin daukan matakai masu ma’ana da gaskiya dangane da bayanan karya a kan dandalin shi, ya bayar da karin bayani dangane da batutuwa ya kuma karyata bayanai marasa gaskiya, sa’annan ya dauki mataki kan wadanda suka sake maimaita laifukan. Banda haka, kungiyoyin na so kamfanin ya dauki wadannan matakan a kan harsunan da ban a turanci ba.

Hadakar mai neman hadin-kan kamfanin ta ce a shirye ta ke ta taimaki YouTube… ta kuma tattauna batutuwa dan samun hanyoyin samun maslaha, kuma tana sa ran ji daga wurin kamfanin nan ba da dadewa ba.


Source link

Related Articles

172 Comments

 1. Thɑnk you for аny otһer magnificent article. Wһere eⅼse may just
  anyone get thаt ind of info in such an ideal method of writing?
  I have а presentation subsequent ѡeek, aand Ι amm at the look fοr sucfh
  info.

 2. I gott thiѕ web site fгom my friend ԝho informed mee regardfing
  tһiѕ web pagе and aat tһе mоment this time Ι am browsing this webb site
  and reading vеry informative posts аt tһis pⅼace.

 3. Heya! I understand this is somewhat off-topic however I had to ask.
  Does managing a well-established website like yours require a lot of work?
  I’m completely new to blogging but I do write in my diary on a daily basis.
  I’d like to start a blog so I can share my own experience and thoughts online.
  Please let me know if you have any recommendations or tips for
  new aspiring bloggers. Thankyou!

 4. I think this is one of the most significant information for me.

  And i’m glad reading your article. But wanna remark on some general things,
  The web site style is great, the articles is
  really nice : D. Good job, cheers

 5. We’re a group of volunteers and opening a new scheme in our community.
  Your website provided us with valuable info to work on. You have done an impressive job and our entire
  community will be grateful to you.

 6. Hi, I do believe this is an excellent blog. I stumbledupon it 😉 I’m
  going to return yet again since i have book marked it.
  Money and freedom is the best way to change, may you be rich and continue to help other people.

 7. Greetings, I believe your web site could possibly be having browser compatibility issues.
  Whenever I take a look at your site in Safari, it looks fine however,
  if opening in Internet Explorer, it’s got some overlapping issues.
  I simply wanted to give you a quick heads up! Other than that, excellent blog!

 8. Link exchange is nothing else except it is only placing the
  other person’s blog link on your page at suitable place and other
  person will also do similar in favor of you.

 9. Hi, Neat post. There’s an issue along with your web site in web
  explorer, may check this? IE nonetheless is the market chief and a huge section of people
  will omit your wonderful writing due to this problem.

 10. Hello! Someone in my Myspace group shared this website with us
  so I came to check it out. I’m definitely loving the information. I’m book-marking and will be
  tweeting this to my followers! Great blog and brilliant design and style.

 11. My coder is trying to persuade me to move to .net from PHP.
  I have always disliked the idea because of the costs.
  But he’s tryiong none the less. I’ve been using WordPress on several websites
  for about a year and am concerned about switching to another platform.
  I have heard good things about blogengine.net. Is there a way I can import all my
  wordpress content into it? Any help would be really appreciated!

 12. Рашизм (от англ. «Russia, Russian», — произносится раша, — и итал.
  «fascismo» — фашизм, от которого взято окончание -изм) — неофициальное название политической идеологии
  и социальной практики властного режима России начала XXI
  в. на идеях «особой цивилизационной миссии» россиян, «старшести братского народа», нетерпимости к элементам
  культуры других народов; на тоталитаризме и империализме советского типа, использовании российского православия как нравственной доктрины
  и на геополитических инструментах влияния,
  в первую очередь – энергоносителях.

 13. Новинки фільми, серіали, мультфільми
  2021 року, які вже вийшли Ви можете дивитися українською на нашому сайті link

 14. Greetings! Very helpful advice within this article!
  It’s the little changes that will make the most important changes.
  Thanks a lot for sharing!

 15. When someone writes an piece of writing he/she keeps the
  thought of a user in his/her brain that how
  a user can be aware of it. Therefore that’s why this post is perfect.
  Thanks!

 16. I’ve been surfing on-line greater than three hours nowadays, yet
  I never discovered any attention-grabbing article like yours.

  It is pretty value sufficient for me. In my view, if all site owners and bloggers made good content material as
  you probably did, the internet will likely be a lot more useful
  than ever before.

 17. Its like you read my mind! You seem to know a lot about this, like you wrote the
  book in it or something. I think that you can do with a few
  pics to drive the message home a little bit, but other than that, this
  is fantastic blog. A fantastic read. I’ll certainly be back.

 18. 826125 953809Likely to commence a business venture around the refers to disclosing your products and so programs not just to individuals near you, remember, though , to several potential prospects a lot more via the www often. earn funds 685787

 19. You could certainly see your skills within the work you write.
  The sector hopes for more passionate writers like you who aren’t afraid to mention how they believe.
  All the time go after your heart.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Please turn off your ad blocker so that we can earn something and you get more news