KannyWood

Momee Gombe Ta Fara Rera Wakane?

Kamar yadda muka dunga ganin tambayoyin mutane akan wai momee gombe ta fara waka sakamakon ganin sanarwar da tayi jiya na cewa zata saki wakarta inda mutane sukayi ta dakon jin wannan wakar.

To gaskiyar magana sakamakon binciken da ArewaBlog tayi ta tabbatar da cewa wannan wakar ba muryar Momee Gombe bace Muryar Mawakiya Hairat Abdullahi ce.

Wannan abun ya jawo tantama ga masoyan momee gombe inda sukayi ta mata addu’a Allah ya daɗa murya.

Ga Sanarwar da momee tayi ya janyo wannan cece kucen.
Source link

Related Articles

3 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button