KannyWood

Rahama Sadau Ta Raba Wa Mutum 500 Abincin Azumi

Shahararriyar jarumar Kannywood ta rabawa mutane dari biya abinci da azumin farko a anguwar rimi dake jahar kaduna.

Jarumar ta wallafa hotunan a shafinta na sada zumunta inda ta samu ra’ayin masu bibiyarta kusan dubu 4 wanda wake nuna farin cikinsu akan abinda tayi.