KannyWood

Rayuwar Jaruma Maryam Yahaya Ta Zama Abin Tsoro

Wasu hotuna da sauka fita daga shafin jaruma maryam yahaya sun nuna cewa jarumar ta fara samun sauki amma kuma kamanninta sun juya ba kowa zai iya ganeta ba.

Maryam Yahaya tare da kaninta bayan ta samu lafiya

Wannan yana nuna izina ga wasu jaruman inda sukai ta post suna rubuta Allah ya kara lafiya.

Jarumar ta juma tana fama dashin lafiyar da akaki bayyanawa duniya abinda ke damunta, inda wasu suka fara zargin asiri ne da dai sauransu.

Maryam Kafin Rashin lafiya

To Allah yasa mu dace amee.


Source link

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button