KannyWood

Rigimar Ummi Rahab da A Zango Allura zata Tonu Galma Ali Artwork ya Tsoma Bakinsa

Bayan wallafa maganar da tayi akan tsohon mai gidanta wanda ya baiwa mutane mamaki nan cewa ya daina bata mata suna ko ta tona masa asiri.

Sai kawai ta wallafa wani dan gajeren bidiyo mai dauke da kalma cewa:

Ummi Rahab: “In ka ji ana yin zancen ka, to ka kai a yo ne!”

Shine shahararren mai shirya barkwancin nan kuma tsohon yaron adam a zango yaje a shafinta yayi wannan rubutu.

“@aliartwork Ki tashi da Addu’a kuma ki rike Allah Ummi Allah zai baki kariya ta hanyar da Baki ta tsammani ba da Yardar Allah”

Sai wani ya ya maryar masa da martani kamar haka.

“@[email protected] maimakon kayimata nasiya sabida taraina nagaba da ita yau idan kaine zakaji dadi hakan ba daidai bane gaskiya yakamata idan yara sunyi laifou”

Sai ya shi aliartwork ya sake mayar masa da martani kamar haka.

@[email protected]_sadeeq_abdul Ni bana Hassada ko gaba da wanda Allah ya daukaka saboda nasan meye daukaka shi mai daukaka nasiha ake masa a magana ba da zagi ba wannan Yarinyar a girmanta bai kamata tun yanzu a fara Hassada da ita ba akan Allah ya daukakata kamata yayi a mata nasiha ba Goriba kuma daukaka Allah ke bada ta ba mutum ba duk wanda yake daukan cewa shiyake bada daukaka to da Allah kake ja ku dinga cikakken bincike akan abu wanda baku san zahirin me ke faruwa ba dan mutum yafito ya fadi san ransa bai kamata ku dauka ba sai kuyi bincike kada ka zama mai danne hakkin mutum dan kun ganta mace saboda bata da bakin da zata zo ta yi magana na san rai inda kunji ta bakinta killa duk masu zaginta wallahi sai suji kunya dan Allah mu dinga yiwa kan mu Adalci”

Inda kuma aliartwork ya sake cewa : “Allah ya rabaki da Sharrin magauta Ummi”

Wannan ya nuna cewa akwai bayyanai da cikakken bayyani almarin da mutane ke son ji na wannan rabuwar sai a fidda mai gaskiya.

Kuci Gaba Da Bibiyarmu Domin Ci Gaba Da Samun Cikakken Labarin.


Source link

Related Articles

42 Comments

 1. 969416 111086I discovered your blog web site on google and verify a few of your early posts. Continue to maintain up the superb operate. I basically extra up your RSS feed to my MSN News Reader. Searching for forward to reading extra from you in a whilst! 971504

 2. 953735 913178Very properly written story. It will likely be valuable to everybody who utilizes it, as well as myself. Maintain up the very good work – i will undoubtedly read far more posts. 999662

 3. I must thank you for the efforts you have put in penning this
  blog. I’m hoping to see the same high-grade blog posts from you
  in the future as well. In fact, your creative writing abilities has encouraged me to get
  my very own site now 😉

 4. Have you ever thought about publishing an e-book or guest authoring on other sites?
  can i internet tv have a blog based on the
  same information you discuss and would really like to have you share some stories/information. I know my readers
  would enjoy your work. If you are even remotely interested,
  feel free to shoot me an e mail.

 5. Thank you for the sensible critique. Me & my neighbor were just preparing to do a little research about this. We got a grab a book from our local library but I think I learned more clear from this post. I’m very glad to see such magnificent information being shared freely out there.

 6. 359023 513229Hello there, I discovered your weblog by way of Google at exactly the same time as searching for a comparable subject, your site got here up, it seems to be great. Ive bookmarked it in my google bookmarks. 772011

 7. 278720 138447Hey there. I want to to inquire somethingis this a wordpress weblog as we are thinking about shifting more than to WP. Also did you make this theme on your personal? Thanks. 739343

 8. 901866 577238There is going to be several entirely different portions about the LA Weight reduction eating plan and one is actually crucial. Begin stage is your actually truly of these extra load. weight loss 470271

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *