KannyWood

Shahararren Mai YouTube Channel Ta (Tsakar Gida) Zai Angonce

Shahararren my gidan tv na YouTube din (Tsakar Gida) kuma mawaki a masana’antar kannywood Umar Mai Sanyi zai zama ango.

Daya nasan wasunku sunsanshi ta baki amma basu sanshi ta fuska ba

Umar Mai Sanyi mai tashar Tsakar Gida a YouTube

Wannan matashi ya juma iya bawa mutane labarai na abinda ya shafi duniyar kannywood dama na litattafai da yake karantawa a tashar “Limamin Tsakar Gida” a youtube.

Wannan matashi ya fusata kuma shima yace layin markade yazo kansa inda zai angonce a ranar Asabar 2 ga watan Oktoba 2021 tare da amaryarsa “Fateema Mukhtar Mohd Teema”.

Za a hadu a unguwar badawa hasiya bayari mosque beside usana stor.

Inda za a dunguwa a wuce garin danbatta kofar gabas boda gidan Mukhtar Mohd dan gezawa resident

Allah ya bada ikon zuwa ameen

Domin neman karin bayani ko tayashi Allah ya sanya Alkairee ku kira wannan nombar.

08030843254, 08032939243

Sai kunzo


Source link

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button