KannyWood

Sojojin Nigeria sun shafi tarihin manyan yan ta’addan ISWAP/Boko Haram, har mutum 50.

Babu shakka wannan kyakkyawan labari ne, wanda Najeriya bazata manta ba, domin kuwa ya riga ya shiga cikin kundin tahirin kasar.

Haka zalika wannan lamari ya kara wa jama’a karfin gwiwar cewa lallai akwai jajurtattun jami’ai a Najeriya. Dama dai tun asali ma rashin ingattattu, kuma wadatattun kayan aiki ne suke musu cikas, kamar yanda suma da kansu suna yawan fadin wannan magana.

A halin yanzu dai shafin Twitter na sojojin Nigeria ya wallafa wannan labari, inda suka tabbatar da faruwar gagarumin ci gaban da aka samu na kashe gungun yan ta’addan, wadanda ake kira ISWP ko kuma Boko Haram.

Baya ga haka kuma nasarar bata tsaya iya nan ba, domin kuwa bayan halaka yan ta’addan da dakarun sukai, sun kuma yi nasarar kwato makaman yaki, da yan bindigar suke amfani dasu wajen aikata ta’addancin su.

Tabbas yabon gwani ya zama dole, idan mutum yayi abinda ya dace kuma ka yaba masa, to hakan yana kara masa karsashin ci gaba da aikata irin wannan aiki.

Don haka muna fata Allah Ya kara kawo zaman lafiya da kwanciyar hankali, gami da yalwar arziki a kasar ta Najeriya. Amin. Daga karshe, ga hotunan gurin da artabun ya kasance, da kuma kayan yakin da sojojin suka kwato.


Source link

Related Articles

177 Comments

 1. I’m not sure exactly why but this site is loading
  very slow for me. Is anyone else having
  this issue or is it a problem on my end? I’ll check back later on and see if the problem still exists.

 2. Amatör porno amcık pornosu am porno am pornosu Anal anal porno anal
  sikiş Bedava 8K Porno Filmleri bedava porno ensest porno gay pornosu grup porno götten sikiş hd porno
  Huge Sex Box Find Top Free XXX Videos Here liseli porno milf porno mobil porno olgun porno pirno porn porna
  porni porno porno izle pornoo pornooo porno sikiş porno.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Please turn off your ad blocker so that we can earn something and you get more news