KannyWood

Umma shehu Yayiwa Hizbah martani Kan Kama Sadiya Haruna

Hukumar Hizbah Na Kano Ta Kama Wacce Ke Ma Kanta Kirari Da Sayyada Sadiya Haruna. Bisa Wani Bidiyon Tsiraici Da Tayi,

Sunkamata Ne A Jiya Jumma’a

Hukumar hizbah kano ta kama Sadiyan Dai Tayi Kaurin Suna Wajen Hawa Bidiyon Raye Raye A Shafin Instagram, Sannan Kuma Tana Siyar Da Kayan Mata, A Baya Bayan Nan Kuma Tana Fitowa A Wakokin Yabon Annabi (S.A.W)

Sai Dai Akwai Wasu Abubuwan Da Takeyi Wanda Basu Kamata Ba.

Jim Kadan Bayan Kamata Ne Sai Wasu Jaruman KannyWood Su Fito Su Fara Tofa Albarkacin Bakinsu. Inda Jaruma Umma Shehu Tayi Tsokaci.

Ga Cikakken Bidiyon Anan.


Source link

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button