Ciwon Lafiya

YAJIN AIKIN LIKITOCI: Gwamnantin Tarayya ta roƙi a zauna a tattauna, kuma su haƙura su koma su ci gaba da duba marasa lafiya

Ƙaramin Ministan Lafiya, Mamora ne ya yi wannan roƙo da kuma kira cewa ko a zamanin yaƙi, bayan an gama gwabzawa, ƙarshen lamari dai kan teburin shawara ake zawa a sulhunta.

Da ya ke magana wurin buɗe taron Kungiyar Likitoci na 2021, Memora ya ce Gwamnatin Tarayya a shirye a zauna su sasanta da likitocin ƙungiyar NARD masu yajin aiki.

Likitocin sun fara yajin aiki sati ɗaya bayan fitar Shugaba Muhammadu Buhari zuwa Landan domin ganin likita.

Sun nemi a cika masu alƙawarin da Gwamnatin Tarayya ta ɗaukar masu tun cikin watan Maris, kuma aka rubuta alƙawarin a matsayin yarjejeniya cikin Afrilu.

PREMIUM TIMES Hausa ta buga labarin yadda Buhari da likitocin Najeriya su ka ƙaurace wa asibitocin ƙasar nan lokaci guda.

Kamar jira su ke yi Shugaba Buhari ya tafi Landan ganin likita, su kuma Ƙungiyar Likitoci ta NARD sai su ka tsunduma yajin aikin da su ƙaurace wa asibitocin ƙasar nan, ko allura su ka daina yi wa majiyyata.

A makon da ya gabata dai Shugaba Buhari ya yi kwanaki fiye da 200, jimlace a Landan da sunan zuwa ganin likita, a tsawon shekaru shida da ya shafe a kan mulki.

Asibitocin ƙasar nan da dama sun wayi garin Litinin da yajin aikin likitocin da ke ƙarƙashin ƙungiyar NARD. Wakilan PREMIUM TIMES sun zagaya asibitoci a garuruwa daban-daban, kuma sun tabbatar da haka.

A Asibitin Gwamnantin Tarayya na Legas da ke Ebute-Metta, wakilin mu ya samu likita ɗaya tal ya ganin marasa lafiya sama da 300, a ranar Litinin ɗin da aka fara yajin aikin.

Wani da ya zanta da shi, ya ce ya kai matar sa asibitin ne, kuma ita ce ta 45 a layi. “Amma kuma har zuwa yanzu ƙarfe 3 na yamma ba a zo kan ta ba. Wasu ma duk sun koma gida a fusace, kuma cikin damuwa.” Inji Inanaco.

A Abuja kuwa, wakilin mu ya leƙa Babban Asibitin Ƙasa, wanda Najeriya ke ji da shi, kuma na fita-kunya.

Wani mai suna Lucky Oche da ke jiyyar mahaifin sa, ya shaida wa wakilin mu cewa marasa lafiya a asibitin hankulan su a tashe ya ke. “Saboda kowa tsoro ya ke ji idan yajin aikin ya daɗe, za a sallami da wanda ya ji sauƙi da wanda bai ji ba, duk a sallame su baki ɗaya.”

Kusan haka lamarin ya ke a yawancin asibitocin ƙasar nan tun daga ranar Litinin, kuma alamomi na nuna cewa lamarin ya na ci gaba da dagulewa.

Likitocin dai sun tafi yajin aiki ne saboda gwamnatin tarayya ta ƙi cika masu alƙawarin da ta ɗauka tun cikin watan Afrilu, bayan sun shafe watanni a baya su na gargajiya kafin a kai ga ɗaukar alƙawarin.


Source link

Related Articles

38 Comments

  1. 393351 237479Normally I do not learn post on blogs, however I would like to say that this write-up extremely pressured me to look at and do so! Your writing style has been surprised me. Thank you, quite fantastic post. 798679

  2. 747606 895645magnificent post, very informative. I wonder why the other specialists of this sector do not notice this. You ought to continue your writing. Im positive, youve a terrific readers base already! 130343

  3. 561801 324852If you happen to excited about eco items, sometimes be tough shock to anyone them recognise that to help make exclusive baskets just for this quite liquids carry basic steps liters associated ceiling fan oil producing. dc no cost mommy blog giveaways family trip home gardening residence power wash baby laundry detergent 150937

  4. Can I simply say what a relief to find somebody who really knows what theyre talking about on the internet. You definitely know easy methods to deliver a problem to mild and make it important. More folks have to read this and perceive this aspect of the story. I cant believe youre not more common because you positively have the gift.

  5. I’ve been exploring for a bit for any high-quality articles or weblog posts in this sort of house . Exploring in Yahoo I ultimately stumbled upon this site. Studying this info So i am happy to show that I’ve a very good uncanny feeling I came upon just what I needed. I such a lot for sure will make certain to don’t omit this website and give it a look on a relentless basis.

  6. 836463 379736Over and more than again I take into consideration these problem. As a matter of fact it was not even yesterday that I last thought about it. To be honest, what is your thought though? 978348

  7. Hi there, I simply couldn’t leave your website without saying that I appreciate the information you supply to your visitors about Data Mining. Here’s mine xrank.cyou and I cover the same topic you might want to get some insights from.

  8. What i do not understood is actually how you are not really much more well-liked than you might be now. You are so intelligent. You realize thus significantly relating to this subject, made me personally consider it from numerous varied angles. Its like women and men aren’t fascinated unless it’s one thing to accomplish with Lady gaga! Your own stuffs excellent. Always maintain it up!

  9. My developer is trying to persuade me to move to .net from PHP. I have always disliked the idea because of the costs. But he’s tryiong none the less. I’ve been using WordPress on numerous websites for about a year and am concerned about switching to another platform. I have heard very good things about blogengine.net. Is there a way I can import all my wordpress posts into it? Any help would be greatly appreciated!

  10. 631795 740883This design is incredible! You certainly know how to maintain a reader amused. Between your wit and your videos, I was almost moved to start my own weblog (nicely, almostHaHa!) Fantastic job. I truly loved what you had to say, and far more than that, how you presented it. Too cool! 348746

  11. 519800 130021Cheapest player speeches and toasts, or perhaps toasts. continue to be brought about real estate . during evening reception tend to be likely to just be comic, witty and therefore instructive as nicely. very best man speeches totally free 358409

  12. 255201 755784Of course like your web site but you require to check the spelling on several of your posts. Several of them are rife with spelling problems and I find it quite bothersome to tell the truth nevertheless Ill definitely come back again. 840811

  13. Hey, I think your blog might be having browser compatibility issues. When I look at your blog site in Chrome, it looks fine but when opening in Internet Explorer, it has some overlapping. I just wanted to give you a quick heads up! Other then that, great blog!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *