KannyWood

Zafafan hotunan Rahama Sadau Wanda Sukaja Mata Yabo

Rahama Sadau ta saki wasu zafafan hotuna wanda tayisu cikin shigar kamala yadda kasan wata sabuwar Amarya.

Wayannan hotuna da jarumar ta saki sun jamata yabo matuka wajan mabiyanta a shafukan sada zumunta.