KannyWood

Zamuci Uwar ko waye A kannywood – Sakon Jarumin A Duniya Ga Hadiza Gabon

Jarumi auwal isah west yayi maganganu cin bacin rai inda yayi maganganu da dama musamman ga hadiza gabon akan yin hotuna da jaruman bbnaija da sunka zo a kano inda baku manta ba mun kawo muku wannan labari inda hadiza gabon ta nuna cewa shishigi da su.

Kuma a cikin hotuna anga manya jaruman kannywood musamman ali Nuhu, adam a zango, Ibrahim mindaqari, bashir mai shadda, lawal Ahmed da nazir dan hajiya da sauran dai yan kannywood da sunka hallarta.

To shine auwal isah west ya fito ya nuna rashin jin dadin maganar da hadiza gabon tayi da wani wanda ya kira kalwaninsu da ke can Abuja duk yayi musu mummunan zagi.

Wanda ya nuna cewa rashin da’a ne da butulci saboda koda tazo a Nigeria bata jin hausa kuma wanda ya taimaka mata Allah yasa anka santa a duniya yana cikin hotunan da anka dauka da sun whitemoney wanda ya lashe gasar bbnaija kimanin naira miliyan 90.

Ga cikakken bayyani nan a cikin bidiyo.


Source link

Related Articles

11 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button